Yadda Zaka Zama Dalibi Nagari Wajan Neman Ilimi

Gabatarwa Neman ilimin addini ɗaya ne daga cikin manyan ibadu da Allah yake so.Allah Ta’ala yana cewa: يَرْفَعِ اللَّهُ الَّذِينَ آمَنُوا مِنكُمْ وَالَّذِينَ أُوتُوا الْعِلْمَ دَرَجَاتٍ(Surat Al-Mujādilah: 11) Fassara:“Allah zai ɗaukaka waɗanda suka yi imani daga cikin ku, da waɗanda aka ba su ilimi, zuwa matakai masu daraja.” Dalibi a Musulunci ba kawai wanda yake […]